Ilimin Kimiyya
Bisa ga wannan sabbin bayyanai da aka gano yanzu, masu binciken sun yi kira ga gwamnatocin kasashe da su gyara dokokin kasar su na shekarun da balagagge ke da ‘yancin yin wasu abubuwa a matsayinsa na cikakken mutum.
Wani dan kasar Najeriya Oluwatobi Oyinlola, yayi fice a duniya a sakamakon gudunmuwar da kungiyar su ta zakakuran injiniyoyi suka yi na fasahar kera wani jirgi
Tsadar kudin makaranta na daga cikin manyan matsaloli dake hana wasu daga cikin jama’a samun damar yin karatun jami’a, kuma matsalar na addabar mutanen kasash
Wani nazarin hotunan doron kasa da aka dauka da daddare daga tauraron dan Adam (ISS) ya nuna cewa hasken fitilun dan Adam na kara dallare sararin samaniya duk
Daular Larabawa mai birnin Dubai zata aika 'yan sama jannati duniya Mars, har ma suyi rayuwa a can, wannan a fatansu, a shirin da zasu yi shekaru 100 suna kai
A nan ma wani karamin Yaro aka samu wanda shekarunsa basu wuce goma sha daya ba, wanda ya baiwa jama’a da dama mamaki da irin basirarsa wajen kere-kere.
Kimiyya: Shin ina ne asalin dan-Adam, kuma meye alakarsa da sauran halittu na duniya? Shin menene Evolution theory, kuma me yasa aka ki karbarsa duk da ilimi ne
Ba kowa ne ya san yadda duniyar nan da sauran duniyoyi na da alaka ba, dukkan tauraruwa dai rana ce mai duniyoyi dake mata dawafi, lissafi da ke zama shekara
An kaddamar da wata sabuwar manhajar na’aura mai kwa-kwalwa, wato Komfuta a Najeriya , wanda ya kunshi bayanai da dama da suka shafi rayuwar dan Adam.
Ilimin Kimiyya
Samu kari