Shekarun balagar mace da namiji yayi matukar raguwa a yanzu – Binciken Kimiyya

Shekarun balagar mace da namiji yayi matukar raguwa a yanzu – Binciken Kimiyya

- Masana kimiyya sun gano cewa yara maza da mata suna saurin balaga a yanzu

- Shekarun balagar yara mata da maza ya dawo daga shekaru 9 zuwa 14

Binciken da masana kimiyya suka gudanar a Melbourne dake kasar Australia ya sa sun gano yawan shekarun da ‘diya mace ko 'da namiji ke balaga a duniya yayi matukar raguwa sosai a yanzu.

A da 'diya mace tana kaiwa shekaru 12 ko 13 kafin ta balaga sai kuma da namiji yana balaga daga shekaru 14 zuwa sama.

Shekarun balagar mace da namiji yayi matukar raguwa a yanzu – Binciken Kimiyya
Shekarun balagar mace da namiji yayi matukar raguwa a yanzu – Binciken Kimiyya

Amma yanzu 'ya mace tana balaga daga shekaru 9 zuwa 14 namiji kuma yana balaga daga shekaru 10 zuwa 16.

KU KARANTA : Gwamna Samuel Ortom yayi gargadi akan satar shanu da daukar fansa

Bisa ga wannan bayyanai da aka gano yanzu, masu binciken sun yi kira ga gwamnatocin kasashe da su gyara dokokin kasar su na shekarun da balagagge ke da ‘yancin yin wasu abubuwa a matsayinsa na cikakken mutum.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel