Boko Halas: Budurwa da ta hada digiri na ukku a Arewa maso Gabas ko shekaru 35 bata kai ba

Boko Halas: Budurwa da ta hada digiri na ukku a Arewa maso Gabas ko shekaru 35 bata kai ba

- Dr. Fatima Maigari yar Gombe ce wadda ta hada digiri uku a Boko

- Ta kuma kai matsayin majalisar kolin Jami'ar, wadda a da sai dattijai ake gani a can

- Ita ke rike da Dept. guda na fannin kimiyyar Biochemistry, kuma ma shi ta karanta

Boko Halas: Budurwa da ta hada digiri na ukku a Arewa maso Gabas ko shekaru 35 bata kai ba
Boko Halas: Budurwa da ta hada digiri na ukku a Arewa maso Gabas ko shekaru 35 bata kai ba

Dr Fatima Maigari, 'budurwa tsaleliya 'yar jihar Gombe, ta kere wa maza sa'annin ta, da ma mata, inda ta hada digiri har ukku a kimiyyar sinadarai da ke rikida su zama rayuwa, watau Biochemistry.

Ta kai har ta kai matsayin HOD da ma kuma zama daya daga mambobin kujerar Sanatocin jami'a masu zartas da manyan matsayoyi kan alkiblar makarantar.

DUBA WANNAN: Wata sabuwar cuta ta bulla a Kano

Legit.ng ta jiyo muku labarin wannan shahararriyar Malama ne daga sashen Tuwita na Iside Arewa.

Ta kai wannan matsayi ne a shekaru da basu haura 30nai ba, watau dai, yarinya ce 'yar zamani, ba dattijuwa ba, kamar a yadda ake ji a da.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng