Ilimin Kimiyya
Daga cikin manyan fina finan da Rahama ta fito akwai wani wanda kamfaninta ta shiryashi, Rariya, haka zalika akwai wani fim na turanci da a yanzu yake tashe a tsakanin masu bibiyan fina finan mai suna ‘Sons of the caliphate’, anan
Yawaitan ire iren makarantun nan yasa hukumomin dake sa’ido akansu basa iya gudanar da aikinsu yadda ya kamata, bugu da kari yawancin makarantun basa biyan haraji, kuma basa bin dokokin da aka shimfida wajen karantarwa.
NANS ta soma gajiya da yajin aikin da ake yi har ta kai ‘Daliban Najeriya na neman juyawa Malaman jami’a da Gwamnati baya. ‘Daliban na Najeriya sun ce za su yi bore daga Ranar 31 ga Watan Disamba idan har aka gaza yin sulhu.
Ministan ya yi wannan bayanin ne a wani taron jin ra'ayin al'umma da aka shirya domin neman ware malaman makarantu daga shekarun ritaya na sauran ma'aikatan gwamnati da kwamitin majalisa na Ilimi da ayyuka gwamnati ta shirya.
Kungiyar malaman kwalejojin kimiyya da fasaha ta Najeriya, ASUP, ta sanar da hukuncin data yanke na shiga yajin aiki har sai illa masha Allahu daga karfe sha biyu na daren Laraba, kamar yadda shugaban kungiyar, Usman Dutse ya tabb
Kungiyar Malaman Kwalejojin Kimiya da Fasaha ta Kasa (ASUP), ta ce za ta fara yajin aikin gama gari daga ranar 12 ga watan Disambar 2018. Malaman Kwalejin Kimiyoyin suma za su hade da takwarorinsu na Jami'o'i da suka kwashe wata g
Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano da ke garin Wudil (KUST) ta sanar da fadada harkokin bayar da ilimi zuwa na likitanci, lafiyar dabbobi, da kimiyyar hada magunguna. Shugaban jami'ar, Farfesa Shehu Alhaji Musa, ya sanar da h
Legit.com ta ruwaito Buhari ya bayyana hake ne a wani taron kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu daya gudana a fadar shugaban kasa kuma ya samu halartar gwamnoni goma sha daya, Sanatoci, manyan jami’an gwamnati da jiga jig
Shugaban jami’ar kimiyya ta jahar Kano dake garin Wudil, Alhaji Aiko Dangote, fitaccen attajiri dan asalin jahar Kano da yayi fice yayi zarra a nahiyar Afirka tare da suna a duk fadin Duniya, ya yi wani muhimmin aikin da zai kara
Ilimin Kimiyya
Samu kari