Ibadan
Babban Limamin Ibadanland, Sheikh AbdulGaniy Abubakar Agbotomokekere, a ranar Laraba, 12 ga Mayu, ya bijire wa umarnin da Sarkin Musulmi ya bayar na yin azumi.
Wani kamfani a Najeriya, ya zauna zaman bincike ya kuma kirkiri wata fasahar bin diddigi da zata taimaka sosai wajen yaki da 'yan ta'adda a fadin Najeriya.
Sakamakon sakin mutane bakwai dake zargi da haddasa rikicin kasuwar Shasha a garin Ibadan na jihar Oyo, wasu yan kasuwa sun nuna bacin ransu yayinda wasu ke.
Wani dan majalisar da a jiya ya gwangwaje tsofaffin mazabarsa da kyautar awaki ya bayyana dalilinsa na yin haka. Yace su suke bukatar awakin shiyasa ya musu kya
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Badmus Rasheed a ranar Alhamis ya sheka lahira a Ibadan bayan 'yan daba sun kai hari ofishin 'yan sandan Mapo, Ibadan.
A yayin martani ga bankawa godan Sunday Igboho da aka yi a Ibadan, rundunar 'yan sandan jihar Oyo ta ce ta samu rahoton yadda wasu bata gari suka cika motoci 2.
Yanayin tsarin sufurin Najeriya zai iya zama mai inganci a yadda aka fara kaddamar da jiragen kasa. Jiragen kasa da za su dinga yawo daga Legas zuwa Ibadan.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya cigaba da yin tsokaci a kan wasu lamura da suka faru lokacin da ya ke kan mulki daga shekarar da aka zabe shi, 1999
Lauyan wanda ake zargin , Jubril Olanrewaju, yace "DPO shine alƙalin shari'arsa. Shi ne wanda ya yi bincike, kuma ya tilastawa telan rubuta jawabai a ofishinsu
Ibadan
Samu kari