Hotunan Aure
Kimanin sati biyu kenan da suka gabata ne dai aka daura auren Fatima Ganduje da sahibinta Idris Ajimobi a birnin Kano akan sadaki naira 50,000, auren da ya sha suka sakamakon irin hotunan Amarya da Ango da suka dinga yawo a shafuk
Wani dattijo mai shekaru hamsin a duniya da ya auri mata uku rigis lokaci guda ya kare kansa daga kwarmaton 'yan zamani da suke ta yamadidi da shi da hotunan amarensa a dandalin sada zumunta daban-daban a yanar gizo don kawai ya a
Ana shirin kulla alkhairi tsakanin wasu musulman Najeriya biyu, Injiniya Abdulmalik Y. Saleh da Fatima Madeeha. Ma’auratan biyu sun saki hotunan kafin aurensu.
Wani mutum mazauni kuma dan asalin jihar Delta da yayi shirin auren mata 6 a rana guda, ya watsar da 3 sakamakon rashin amincewar su. Wannan dattijon ya auri ra
Grace ta san da cewa Tony gawa ne, da wani dangin shi ya shigo gida da hotunan Tony na da, sai kuma yana gaya mata cewar ya mutu tun shekaru 11 can baya
A ranar Talatan nan ne dai wata matan aure mai suna Blessing Ilo ta maka mijinta a wata kotu dake garin Abuja saboda tuhumarsa da takeyi akan aikata zina da’yar
Wasu kyawawan hotunan auren Zahra Buhari da kuma mijin ta wato Ahmed Indimi na auren su, sun watsu a yanar gizo da kuma kafaffen sadarwa.
Hotunan Aure
Samu kari