Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi

Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi

- Wani saurayi ya nuna juyayin sa a kafafen yada labarai bisa halin da ya tsinci kanshi a lokacin da ya fahimci cewar 'yar gidan hamshakin dan kasuwar nan na Africa wato Aliko Dangote da aka yi bikin ta satin daya gabata, tare suka yi bautar kasa bai sani ba

Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi
Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi

Wani saurayi ya nuna juyayin sa a kafafen yada labarai bisa halin da ya tsinci kanshi a lokacin da ya fahimci cewar 'yar gidan hamshakin dan kasuwar nan na Africa wato Aliko Dangote da aka yi bikin ta satin daya gabata, tare suka yi bautar kasa bai sani ba.

DUBA WANNAN: Hotuna: Gwamnati ta tilasta shi ya tono gawar iyayensa, wadanda suka yi shekaru 2 da mutuwa a jihar Imo

Ya nuna cewar tare suka yi bautar kasa har na tsawon shekara daya bai sani, saboda yana can wasu 'yan matan sun rufe masa ido, inda ya nuna cewar da ace lokacin ya dawo da hankalin shi kanta da yanzu shine zai iya zama mijinta.

Ya ce: "Yanzu dama Fatimar nan tare muka yi bautar kasa ban sani ba. Da tuni yanzu mai kudin Duniya Bill Gates ya zo biki, maimakon a lokacin hankalina yaje kanta sai hakan bai yiwu ba, ina can wasu 'yan matan sun rufe mani ido."

Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi
Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: