Hotunan Aure
“Mai girma mai shari’a, babu abun da na karu da shi a tsawon zaman shekaru 20 da mijina sai dai yunwa, kishin ruwa, da kaskanci. Ya gaza daukan dawainiya tad a ta yaran mu da muka Haifa amma duk da haka wasu lokutan yana duka na,”
Shaidar ya ce masoyan sun kaure da fada bayan cacar baki a tsakanin su kuma kafin jama'a su kai agaji tuni ya burma mata wuka. Nwamaka ta mutu yayin da ake kokarin garzayawa da ita asibiti. Daga baya ne Saliu ya shaidawa jama'a ce
‘Yan sanda sun kama iyaye da ‘yan uwan amaryar ne bayan surukin su, Shuaib Dauda, ya shigar da korafi bayan an nemi amarya an rasa sa’i’o kadan da daura aure. Wani jami’in dan sanda a ofishin su dake Kaduna Road, Aliyu Lawal, ya
Ana tunanin za ayi a huta lokacin da wata Gwauruwa ta ci amana bayan ta auri kan ta. Kwanakin baya wata Budurwa ta auri kan-ta bayan ta gaji da jiran miji. Sai dai yanzu auren wannan Budurwa na al’ajabi na nema ya wargaje.
An jefe matar ne saboda ta auri namiji fiye da daya, kamar yadda wani shafi mai alaka da kungiyar ya sanar. Matar, Shukri Abdullahi Warsame, ta auri maza II ba tare da mutuwar aure tsakanin ta da namji koda daya daga cikin su ba.
Wata kotun shari'ar Musulunci dake Magajin Gari a garin Kaduna tayi umarnin a tsalalawa wani magidanci, Idris Sa'idu, bulala biyar saboda yiwa aure rikon sakainar kashi. Alkalin kotun, Mallam Dahiru Lawal, ya umarci magidanci ya b
Duk da jan kunne da Jamilu Ango ya yi ma Badariyya, ashe ta zagaya, ta samu wani dan uwanta, wani kanin mahaifiyarta, suka sha hotunan tamkar Amarya da Ango, bakinsu kanin kafarsu, babu wanda ya sani, ya ji, ko ya gani.
Za ku ji cewa 'Diyar Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje watau Fatima mai shekara 24 a Duniya ta bayyana yadda ta hadu da Sahibin Idris Ajimobi ta a wata hira da ta zo mana daga Information Nigeria cikin kwanan nan.
Wani matashi, Roshan, dan shekara 17, ya ce an sace shi a bara an tilasta masa auren wata. Saidai daga bisani ya tsere ya bar matar tunda ba da son ransa ta aure shi ba. Wani mutum, Praveen Kumar, ya bayyana yadda aka sace shi a
Hotunan Aure
Samu kari