Nigerian news All categories All tags
Kwarya ta bi kwarya: Kurma ya auri Berbiya, hotunan biki

Kwarya ta bi kwarya: Kurma ya auri Berbiya, hotunan biki

Wasu masoya dake da matsalar ji sun angwance a karshen satin day a gabata a garin Eket, karamar hukumar Eket, a jihar Akwa Ibom.

Masoyan; ango Out da amaryarsa Nseobong, sun angwance bayan sun dade suna shan soyayyarsu, kamar yadda rahotanni suka bayyana.

Kwarya ta bi kwarya: Kurma ya auri Berbiya, hotunan biki

Kwarya ta bi kwarya: Kurma ya auri Berbiya, hotunan biki

Kwarya ta bi kwarya: Kurma ya auri Berbiya, hotunan biki

Kwarya ta bi kwarya: Kurma ya auri Berbiya, hotunan biki

‘Yan uwa da abokan arziki, da ma masu tsegumi, sun halarci bikin. Bikin na Out da Nseobon ya ja hankalin jama’a ne saboda tawayar da suke da ita.

DUBA WANNAN: Chakwakiyar aure: Idan mijina ya doke ni, ramawa nake yi – Jarumar fim da mijinta ya sabawa kamanni

Sun yi auren al’ada tun farkon watan Yuni kafin daga bisani su yi auren Coci a karshen makon day a gabata.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel