Hotunan Aure
Inda ranka ka sha kallo, wani matashin yaro da wata matashiyar budurwa sun dauko ruwan dafa kansu bayan yan uwansu sun tursasa su auren junansu. Tuni dai wani faifan bidiyon bikin aurensu ya yadu a yanar gizo.
Hauwa, haifaffiyar 'yar Musulmai daga jihar Borno, ta auri tsohon gwamna Suntai, duk da kasancewarsa Kirista, a wasu shekaru da dama da suka shude. Emmanuel Bello, hadimin marigayi Suntai, ya karyata rahotannin da suka bayyana cew
Mun samu labari cewa Fitacciyar Malamar matan nan watau Hauwa Saidu Mohammed, wanda aka fi sani da Jaaruma ta fito tayi bayani game da yadda ake tafiyar da rayuwar aure har ya daure.
Duku da yin hakan alama ce ta almubazzaranci da alfahari, ta na iya yiwuwa ango da amaryar sun yi hakan ne domin nuna farincikinsu da burge jama'a. Hotunan sun ja hankalin wasu 'yan Najeriya da suka bayyana rashin jin dadinsu a ka
Wani abu da wasu suka misalta shi da baiwa da kuma abun al'ajabi ya faru da wata mata a Najeriya, inda ta haihu a dai dai lokacin da ake daura mata aure ita da masoyinta. Lamarin ya kawo cece-kuce a shafukan sada zumunta na...
Zango ya angonce da wata mai suna Safiya Umar Chalawa, wacce aka fi kira da Suffy, a ranar juma'a, 26 ga watan Afrilu, da misalin karfe 2:30 na rana. An daura auren ne a masallacin fadar sarkin Gwandu da ke garin Gwandu, a jihar
Legit.ng ta ruwaito Aisha ta daura wadannan hotuna ne a shafinta na kafar sadarwar zamani ta Twitter, inda tace a shekaru 21 da suka kwashe tare sun shaku da juna sosai, amma kuma suna sarara ma juna tare da baiwa juna damar cudan
Hotunan wasu yara; Aliyu, mai shekaru 17 da Aisha, mai shekaru 15, da ke shirin angwance wa a jihar Sokoto sun jawo barkewar cece-kuce a tsakanin jama'a. Najeriya kasa ce mai jama'a da suka fito daga kabilu da addinai daban-daban
Hajiya Yelwa, tsohuwar matar Sanata Goje ta mutu ne a watan Oktoba na shekarar 2017 bayan tayi fama da gajeriyar jinya. Ta mutu tana da shekaru 55 a duniya. Rahotanni sun bayyana cewar sabuwar amaryar 'yar asalin jihar Bauchi ce.
Hotunan Aure
Samu kari