Hotunan Aure
Daga cikin irin dalilan da yasa mata suka fi son dogon namiji akwai batun burgewa da kwarjini dake tattare da tsawo. Wani binciken masana ya nuna cewar dogayen maza na da damar samun nasara a zabe fiye da gajeru kuma sun fi iya ja
A ranar Laraba, 26 ga watan Disamba, ne aka yi liyafar bikin Aminu Sanusi, dan sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da amaryar sa Zainab Ali Bashir. Tun farko farkon cikin watan nan ne Aminu ya fitar da hotunan kafin aure tare da amar
Wasu kyawawan tagwaye mata 'yan asalin kasar Australia da aka yi ikirarin sun fi dukkan tagwaye na duniya kama da juna, sun bayyana yadda suke son auren saurayinsu amma doka tayi masu cikas. Tagwayen, Anna da Lucy DeCinque, masu
Ana Cece-Kuce Kan Auren Wani Dattijo Da Karamar Yarinya A Jihar Naija. Yanzu dai an bayyana gaskiyar labarin auren wani Dattijo da ‘Yar Budurwa a Wani karin bayani da mu ka samu shi ne, wannan yarinya tayi aure har sau 2 a baya.
Majiyar Legit.com ta ruwaito makwabtan angon sun bayyana cewar an daura wannan aurene a gidansu yarinyar dake garin Lapai na jahar Neja a ranar Litinin 10 ga watan Disamba, bikin daya samu halartar baki, yan uwa da abokan arziki.
Al'amuran yakin neman zabe na kara daukar zafi a lungu da sakon Najeriya tun bayan cikar wa'adin da hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta diba domin fara gudanar da yakin zabe. A yau, Lahadi, ne uwargidan gwamnan jihar Kano, Dak
Za ku ji yadda ‘Yar shekara 91 ta je soyayya da wani Matashi a Turai wanda yace babu irin matan da yake sha’awa a rayuwar sa kamar wadanda su ka tsufa tu-kuf a Duniya. Yace tun yana ‘Dan shekara 10 na fara bin tsofaffin mata.
Matar, da ba a bayyana sunanta ba, ta aikata wannan ta'addanci ne a gidansu da ke unguwar Al Ain bayan saurayinta da su ka shafe shekaru 7 tare ya gudu wajen wata sabuwar budurwa sa 'yar kasar Dubai, a cewar dan sanda mai gabatar
Wani Bahaushe da ke zaune a birnin tarayya, Abuja, ya angonce da amaryar sa 'yar asalin kasar Turkiyya. Bikin ya matukar kayatar da burge jama'a musamman abokan ango da su ka halarci bikin. Yayin bikin, an bukaci angon ya buga gan
Hotunan Aure
Samu kari