Hotunan kafin aure na yaro mai shekara 17 da amaryarsa mai shekara 15 a Sokoto

Hotunan kafin aure na yaro mai shekara 17 da amaryarsa mai shekara 15 a Sokoto

Hotunan wasu yara; Aliyu, mai shekaru 17 da Aisha, mai shekaru 15, da ke shirin angwance wa a jihar Sokoto sun jawo barkewar cece-kuce a tsakanin jama'a.

Najeriya kasa ce mai jama'a da suka fito daga kabilu da addinai daban-daban, amma duk da hakan ba kasafai ake samun kulluwar aure tsakanin yara masu karancin shekaru ba. Idan an samu faruwar hakan, to iyayen yaran ne suka hada auren ba tare da amincewar yaran ba.

'Yan Najeriya na da dalilai daban-daban da suke amfani da su wajen bayyana rashin dacewar aure a tsakanin yara masu karancin shekaru.

Sai dai, duk da haka akwai addinan da suka yarda cewar yin aure a kananan shekaru ba wata matsala ba ce, kuma suka goyi bayan yin hakan.

Legit.ng ta ci karo da hotunan Aliyu da Aisha da ke shirin angwance wa a cikin wannan watan, Afrilu, a jihar Sokoto.

DUBA WANNAN: Tuna baya: Abubuwan da Sa'adu Zungur ya fada a kan makomar arewa shekaru 61 da suka wuce

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel