Hotunan Aure
Dan kasar Brazil wanda ya auri mata takwas ya magantu kan rayuwa aurensa, yana mai cewa wasu cikin matansa sun ce ba su son ya yi tumbi. Arthur O Urso ya yi sun
Matashi mai shekaru 20 ya wallafa bidiyon aurensa da wata yarinya da yayi ikirarin shekarunta 17. Ya haifar da martani daga mabiya shafukan soshiyal midiya.
Wata kyayyawar amarya yar Najeriya ta fusata sosai a yayin baikon aurenta a yankin Offa da ke jihar Kwara.Mahaifiyarta ce ta dauko mai hoto wanda bai kware ba.
Jama'a a soshiyal midiya sun taya wata kyakyawar budurwa mai aski murna bayan tayi wuff da daya daga cikin kwastomominta. Sun kulla soyaya ne bayan ta mai aski.
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya, Lizzy Anjorin, ta ce Lateef Lawal, mijin ta, bai taba cin amanarta ba tun da suka yi aure. Zata iya rantsuwa.
Misbahu Yahaya, dan gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya angwance da kyakkyawaar amaryarsa mai suna Amina (Ameera) Babayo, a karshen makon jiya.
A cikin yan kwanakin nan ne aka daura auren shaharariyar jarumar fina-finai na Indiya, Mahalakshmi da furodusa, Ravindar Chandrasekaran. Amma, wasu mutane a sh
Zukata sun tsumu yayin da wani dattijo ya fashe da kuka lokacin da yake jawabi da rokon surukinsa a kan ya kula masa da diyarsa a wajen shagalin bikin aurensu.
Ooni na Ife, Oba Enitan Adeyeye Ogunwusi ya angwance da wata kyakyawar budurwa mai suna Olori Mariam Anako a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a fadarsa.
Hotunan Aure
Samu kari