Hotunan Aure
Kwaryar birinin Kano ta cika ta batse a ranar Juma'a yayin da 'dan sarkin Kibiya, Alhaji Umar Usman ya auri diyar Mai Martaba Sarkin Kano, Rukayya Aminu Bayero.
Bidiyoyi da hotunan shagalin gada ko kuma ranar kauyawa ta auren Fulani Rukayya Bayero sun matukar daukar hankulan jama'a. Ta yi shigar kwalisa da alfarma.
Jama'a sun yi caaa a kan wani mai hoto bayan ya cafko kugun wata amarya a kokarinsa na koyawa angonta yadda za su yi tsayuwar daukar hoto, angon bai ji dadi ba.
Duk a shagalin bikin diyar sarkin Kano, Ruqayya Bayero, an gudanar da taron 'Lugude' inda mata rike da tabare suka sha daka tare da wakokin al’adu na aure.
A ranar 2 ga watan Satumba za a daura auren diyar maimartaba sarkin Kano, Ruqayya Aminu Bayero da angonta Amir Kibiya a masarautar Kano. An yi shagalin kamu.
Wani mutum mai shekara 74 daga Jihar Kogi mai suna Mallam Muhammad Awal, ya yi auren farko a rayuwarsa. Awal ya aure wata bazawara mai shekara 45, Malama Rahmat
Wani mai shirin zama ango mai suna Ruan ya gamu da ajalinsa a wajen daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa inda tsawa ta sauka a kansa ana tsaka da ruwa.
Wani matashi dan Najeriya ya angwance da kyakkyawar budurwarsa a Hadaddiyar Daular Larabawa a wani biki da aka yi shi cikin sauki, daga shi sai ita suka halara.
Dubban jama’a sun shaida daurin aure tsakanin Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano da kyakkyawar amaryarsa Aisha Ummaran Kwabo a ranar Juma'a, 26 ga Agusta.
Hotunan Aure
Samu kari