Shin Ka San Sabbin Amare 6 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu

Shin Ka San Sabbin Amare 6 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu

Ranar Asabar da ta gabata Ooni (Sarki) na garin Ife dake jihar Osun ya cika shekaru 48 a duniya.

Daidai wannan lokaci Sarkin ya angwance da tsala-tsalan Amare shida cikin wata guda kacal, ya kafa tarihi cikin sarakuna a Najeriya.

A ranar Alhamis Ooni ya auri Giimbiya Ronke Ademiluyi.

Ita ce Amarya ta biyar da Ooni ya aure cikin wata guda tun bayan rabuwarsa da Olori Naomi Silekunola.

Ooni ya auri Elizabeth Opeoluwa Akinmuda a Magodo Legas.

A ranar 9 ga Oktoba, Ooni ya auri Olori Tobi Phillips.

Sannan a ranar 14 ga Oktoba, Ooni ya auri Ashley Adegoke.

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Ga abinda ya kamata ka sani game da su:

Kara karanta wannan

Surukin Babangida Ne Sabon Mammalakin Bankin Polaris, An Nada MD

Olori Mariam Ogunwusi nee Anako

Olori Mariam yar kabilar Ebira ce daga jihar Kogi. Gabanin auren Sarkin, tayi aiki a Nestoil Limited.

Anako
Shin Ka San Sabbin Amare 5 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu Hoto: premiumtimes.com
Asali: UGC

Elizabeth Opeoluwa Akinmuda

Yan kwanaki bayan auren Mariam, Sarkin ya auri Elizabeth Akinmuda a unguwar Magodo dake jihar Legas.

Ooni Adewusi ya samu wakilcin fadawansa a wajen bikin

Olori
Shin Ka San Sabbin Amare 5 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu hoto' tbsnews.com
Asali: UGC

Tobi Phillips

Ms Phillips yar asalin garin Okitipupa ce a jihar Ondo. Ta kasance mai aiki ga Sarkin tsawon shekaru shida.

Olori
Shin Ka San Sabbin Amare 5 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu
Asali: Facebook

Princess Ashley Adegoke

Olori Afolashade is from the Lafogido ruling House of Ile-Ife. She is a chartered accountant with a Master’s Degree in Accounting and Finance from the University of Greenwich.

Olori Afolashade yar gidar sarauta ce a Ile-Ife. Ta karanci ilmin Akawu a jami'ar Greenwich dake Birtaniya

Princess Ashley Adegoke
Shin Ka San Sabbin Amare 5 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu
Asali: Facebook

Princess Ronke Ademiluyi

Olori Ronke ita ma yar gidar sarauta ce kuma jikar marigayi Ooni Ajagun Ademuliyi.

Ronke
Shin Ka San Sabbin Amare 5 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu
Asali: Facebook

Olori Temitope Adesegun

Kwanaki hudu kacal bayan auren Amarya ta biyar, Ooni (sarki) na garin Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, a ranar Litinin ya angwance da ta shida, Olori Temitope Adesegun.

Kara karanta wannan

Bako cinye gida: Kadan daga tarihin sabon Firayinministan Burtaniya Rishi Sunak

Ya ce sabuwar amaryar Gimbiya ce daga kasar Ijebu, jihar Ogun.

Olori
Shin Ka San Sabbin Amare 5 Da Sarkin Ife Ya Aura Cikin Wata Guda, Ga Hotunansu
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel