Rikcin makiyaya a Najeriya
Tshohon mai taimakawa gwamnan jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai wanda aka fi sani da suna Ɗawisu ya ce ya zama wajibi ga gwamnati ta hana makiyaya kiwo a ƙasa.
Jami'an tsaro na Amotekun sun sake kame wasu shanu sama da 300 a wani yankin jihar Ondo. Kame na zuwa ne, bayan umarnin hana kiwo barkatai a jihar ta Ondo.
Jihar Ekiti a karo na biyu ta sake bai wa makiyaya da manoma wa'adin makwanni biyu domin su yi rajista da jihar ko kuma su dauki nasu ya nasu su bar jihar.
Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe ya yi kira ga gwamnonin kudancin ƙasar nan da su ƙara hakuri da makiyayan dake rayuwa yankin su, domin suma suna bin doka
Wasu makiyaya 2 da suka bata a yayin kiwo sun gamu da ajalisu a wani yankin zangon kataf. Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar mutuwar makiyayan da jajantawa.
Kungiyar dattawan arewa sun nuna rashin kwarin gwiwarsu ga yadda mulkin kasar nan ke tafiya. Sun ce, a yanzu 'yan Najeriya sun fidda rai kan daidaita tsaro.
Sarkin musulmi na Sokoto ya mayar da martani ga masu caccakar Fulani cewa 'yan ta'adda ne masu rike da muggan makamai suna kisa. Ya kuma ce shi ma Bafulatani ne
Gwamnan jihar Bauchi ya caccaki masu sukar Fulani makiyaya. Gwamnan ya kuma roki Fulani makiyayan da su kasance masu son zaman lafiya, kada su dauki AK-47.
Biyo bayan ikrarin gwamnan jihar Filato cewa manoma na mallakar bindigogi AK-47 kamar yadda makiyaya ke yi, kungiyar manoma ta karyata zargin nasa a wata sanarw
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari