Gwamnan Jihar Katsina
Jiya mu ka ji cewa Jam’iyyar PDP ta ji babu dadi a hannun APC a Jihar Shugaban kasa inda APC ta samu kuri’a 340, 000 a zaben Yankin Tsakiyar Katsina daga kananan hukumomi 11 na cikin yankin mazabar jihar.
Wasu ma’aikatan hukumar zabe ta kasa (INEC) na wucin gadi sun arce da sakamakon zabe a wasu mazabu biyu a Katsina. Lamari na farko ya faru ne a akwati ta 004 a mazabar Wakilin Yamma III a karamar hukumar Katsina, yayin da lamari
Rahotanni kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa, wani babban jami'in tsaro tare da fararen hula shida sun rasa rayukan su a sanadiyar aukuwar mummunan harin cikin karamar hukumar Batsari.
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC su ka dira a jihar Katsina domin gudanar da kamfen na karshe bayan cikar wa'adin lokacin yakin neman zabe da INEC ta ware wa 'yan ta
A yau, Litinin, ne wata kotun gwamnatin tarayya ta saurari shaidar Nasir Ingawa, tsohon hadimin tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, a kan tuhumar cin hanci da ake yi masa. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC)
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi sharhi a kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga a sassan jihar Katsina da makobiyar su, jihar Zamfara. Yayin wata hira da ya yi da jaridar Tribune, Masari ya ce, "abun yana matukar da
A daren jiya Talata 8 ga watan Janairu ne 'yan bindiga suka kai hari kauyen Yar Santa da ke karamar hukumar Kankara na jihar Katsina inda suka kashe mutane hudu tare da raunata wasu mutane da dama. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan
Idan ku na bibiyar siyasa, za ku san akwai wasu Gwamnonin Jihohin da ba tare da su za ayi zaben 2019 ba. Wadannan jihohi sun hada da irin su Kogi, da Bayelsa. Sauran jihohin kuma dai sun hada da Anambra da irin su Ondo dsr.
Gwamna Masari ya nada wani kwamiti karkashin sakataren gwamnatin jihar wanda zai duba sha’anin tsaro. Gwamnatin Jihar za ta yi kokari wajen maida dajin da ke cikin jihar zuwa gonaki domin ayi maganin barayin mutane.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari