Gwamnan Jihar Katsina
SERAP ta hurowa Gwamnati wuta ta saki Dattijon da ya zagi Shugaban kasa da Gwamnan Katsina. Kungiyar ta yi wa gwamnati barazanar tsayawa kotu da ita kan haka.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Lahadi, 03 ga watan Mayu. Kasuwanni da wannan umar
Kimanin sati biyu da suka gabata, gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe karamar hukumar Daura biyo bayan mutuwar wani mai dauke da kwayar cutar covid-19. A w
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya garkame karamar hukumar Safana babu shiga babu fita sakamakon samun bullar annobar Coronavirus a garin........
Wani Jagoran APC ya ayyana wani Bakatsine a matsayin wanda ya fi dacewa ya zama Magajin Abba Kyari da ya rasu. Cif N. Kpodoh ya roki Buhari ya nada mutumin nan.
A jiya ne Gwamnatin Kano ta maidawa Jihar Jigawa da Katsina ‘Ya ‘yanta da ke Almajiranci. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya karbi ‘yan ainihin jihar Jigawa.
Kwamitin agajin gaggawa kan COVID-19 a jahar Katsina, ya ce ta fadada naira miliyan 24.6 wajen yiwa masallatai da cocina feshi da kuma samar da kayan tsafta.
Kungiyar Gwamnonin Najeriya sun fitar da jawabi game da mutuwar Abba Kyari domin ta’aziyyarsu. Mutuwar Hadimin Shugaban kasa ya tada hankalin Gwamnonin Jihohin.
Ana tsammanin mutane masu yawa sun rassa rayukansu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kaiwa kananan hukumomi 3 a jihar Katsina. Kananan hukumomin suna hada d
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari