Gwamnan Jihar Katsina
Mun samu labari cewa annobar Coronavirus ta ci mutum 1 a Garin Shugaban kasa. Gwamna Aminu Masari ya ce COVID-19 ta kashe wani Likita da ya dawo daga Legas.
Don haka yace gwamnati na shawartar jama’a su takaita ire iren tarukan nan kamar yadda hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC, ta umarta duba da yadda c
Jim kadan bayan kammala ganawarsu, shugaba Buhari ya shiga wani taron da shugabannin hukumomin tsaro bayan tafiyar Masari. An ga shigar mai bawa shugaban kasa
Matar El-Rufai ta ce ana yi masu tsammanin cewa mu na da wasu makudan kudi. Sannan ta ce sun takawa kan su burkin tsoma kansu a cikin sha’anin gwamnatin Jihar.
Gwamnatin jahar Katsina ta Gwamna Aminu Bello Masari ta sanar da dakatar da shugabar makarantar gwamnati ta larabci ta yan mata dake garin Fago a garin Daura, Fatima Yakubu biyo bayan mutuwar wata dalibar kwalejin, Fatima Maikano.
Kungiyar Gwamnonin Arewa ta aikawa Obasanjo sakon taya murna. Gwamnonin Arewa sun kuma bukaci Obasanjo ya rika ba Buhari da shugabanni shawara.
Abu Ibrahim, wanda tsohon Sanatan Katsina ne ya fadawa Muhammadu Buhari abin da zai yi domin tarihi ya tuna da shi a lokacin da ‘Yan NCBSG su ka je Aso Villa.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Katsina ta sanar da kama wasu babura guda 320 tare da yan Achaba 186 biyo bayan kaddamar da dokar haramta aikin babur a cikin garin Katsina a tsakanin wasu lokutta da gwamnatin jahar ta kir
A cewarsa, masu garkuwa da mutanen sun nemi miliyan daya a matsayin kudin fansa a kan kowanne mutum daga cikin mutanen 26 da suka sace tare da yin barazanar cewa zasu kashe duk wanda ba a biya masa kudin ba. Ya bayyana cewa jami'a
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari