Gwamnan Jihar Katsina
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta sanar da Premium Times cewa ma'aikacin lafiyar da aka sace makwabci ne ga hakimin da 'yan bindiga suka kashe. Masu zang
Batun sakin gagararrun ma su garkuwa da muanen ya haddasa barkewar cece - kuce saboda sune aka kama da zargin sace mahaddacin Qur'ani, Ahmed Sulaiman. An sace M
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya yi umurnin dakatar da daukar sabbin ma'aikata, karin girma ga ma'aikata da kuma wasu manyan ayyuka a jiharsa.
Ya kara da cewa gwamnati ta cika alkawuran da ta dauka a yarjejeniyar da aka kulla; ta soke 'yan sa kai, ta budewa makiyaya hanyoyin bi da shanunsu da kuma sama
Rayuka 15 ne suka salwanta a kananan hukumomin Faskari da Sabuwa a wani mummunan harin da 'yan bindiga suka kai yankin ranar Alhamis. 'Yan bindigar sun kai hari
Bayan zagayensa, DIG Alli ya tsaya a sansanin NYSC inda aka sauke dakarun na musamman a Katsina, inda ya nemi su gudanar da aikinsu cikin nuna kwarewa da kima.
Za ku ji cewa gwamnatin shugaba Buhari ta nada sabon Shugaban Jami’ar da ke Jihar Shugaban kasa. Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi ne ya zama Shugaban Jami’ar FUDMA
Mai Garin Batsari a Katsina ya ce babu banbanci tsakanin cutar COVID-19 da ‘Yan ta’adda. Ya ce COVID-19 ba ta kashe su ba, amma ‘Yan bindiga sun kashe daruruwa.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina (SSG), Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Asabar. Ya bayyana cewa gwamnati ta yanke s
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari