Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan Katsina Aminu Masari ya ce dole sai kowa ya taka rawar gani kan rashin tsaro. Ya ce watakila APC ta wargaje a 2023 saboda matsalar rashin tsaro a kasar.
Bukola Saraki ya yi wa Buhari da Katsinawa ta’aziyyar Ismail Funtua, ya bayyana irin alakarsu. Za ku ji wani Sanata ya yi magana da shi daf da zai mutu jiya.
Mallam Ismaila Isa Funtua, makusancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya rasu a daren yau, Litinin, 20 ga watan Yuli, sakamakon ciwon zuciya, kamar yadda jarid
Gobarar ta tashi a ofishin FIRS da ke kallon filin wasa na Muhammadu Dikko da misalain karfe 12:08 na ranar Litinin, kamar yadda jaridar 'The Nation' ta rawaito
Hakimin Batsari ya ce akwai daruruwan mata da aka bari da marayu sakamakon hare-haren 'yan bindiga da suka kashe mazajensu a cikin ‘yan watannin bayan nan.
Yayayinda yankin arewa musamman jihar Katsina ke fama da hare-haren yan bindiga, Hakimin Batsari kuma Sarkin Ruman Katsina, Alhaji Mohammed Muazu, ya koka kai.
Kamar yadda rahoto daga kauyen 'yar Gamji na karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina ya bayyana, wasu 'yan bindiga 200 dauke da miyagun makamai sun kai hari.
Sakataren Gwamnatin Katsina ya yi wa Mahdi Shehu raddi bayan bayyanar Mahadi da aka ji. Sakataren gwamnatin jihar ya maida martani a safiyar yau ranar Litinin.
Jaridar Daily ta ruwaito rayukan mutane da dama sun salwanta a wani sabon hari da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari