Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Sakataren gwamnatin jihar Katsina (SSG), Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Asabar. Ya bayyana cewa gwamnati ta yanke s
Gwamnan jihar, Aminu Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Mustaha Inuwa ya fitar.
A ranar Laraba ne wasu 'yan bindiga dauke da mugayen makamai suka kai wani hari a kauyukan Daudawa da Angwan Baki a karamar hukumar Faskari, inda suka sace muta
Da yake rantsar dasu, Gwamna Masari ya yi kira a gare su dasu kasance masu tsantseni, gaskiya da rikon amana wajen gudanar da aikin da ya rataya a wuyansu.
Kila a gurfanar da wata Mutumiyar Garin Katsina da ta shiga Ekiti a sace. Wata matar Sojan da ta kai ziyara Jihar Ekiti ana tsakiyar kulle ta na fuskantar ukuba
Mutane 3, 000 sun kamu da Coronavirus, amma kwamitin PTF ta ce har yanzu da sauran aiki a kasa. Duk da cutar ta ci mutum 100, ba a kai ga zuwa karshen ta ba.
Wasu hare - hare da aka kai a kananan hukumomin Faskari da Sabuwa a jihar Katsina sun yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar. An harbi shugaban 'yan sanda na karama
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnati ta dauki matakin garkame fadar masarautar Daura a karshen makon da ta gabata.
Gwamnan ya ce ba wai ma’aikatan suna kula da masu cutar bane, amma sun kamu ne ta hanyar kula da sauran marasa lafiya kamar yadda suka saba yi a asibitoci.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari