Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Kimanin mutum 2,027 ne suka koma kauyukansu guda hudu a karamar hukumar Jibya dake jihar Katsina. Mutanen dai an tilasta su suka bar gidajensu sakamakon harin..
Dakarun ‘Yan Sanda sun ce sun cafke wadanda su ke taimakawa ‘Yan bindiga a Katsina. Kakakin rundunar ‘yan sandnan jihar Katsina, Gambo Isah ya shaida haka.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya yi kira ga gwamnatocin kasar da su dauki matakin shawo kan rashin tsaro da ya addabi kasar ko a shiga matsala.
Shugaban kasa ya yi duk mai yiyuwa don dai daita lamura a shiyyar, a cewarsa, yana mai nuni da cewa rundunar soji ne suka gaza amfani da kokarin shugaban kasar
Gwamna Aminu Masari ya bukaci jama’a da su daura laifin rashin tsaro a kan shugabannin tsaro amma ba wai a kan shugaba Muhammadu Buhari ba don ya yi kokari.
Wasu Gwamnonin Najeriya sun ce shugaba Buhari ya taimaka masu da aron kudi saboda rashin tsaro. Gwamnoni sun kai kokon bararsu gaban Shugaban kasa Buhari ta NGF
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana cewa ruwan zama na kawo cikas ga sojoji da ke yaki da yan bindiga a jihohin Arewa ta Yamma da Tsakiya..
A cewar Gwamna Masari, rashin tsaro musamman ta'addancin 'yan daban daji da kuma annobar korona sun sanya matsin lamba kan duk albarkatun da jihar take tarawa.
Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF, za ta fara amfani da jiragen leken asiri da yaki marasa matuka domin yaki da 'yan bindigar jihohin Katsina da Katsina.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari