Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
A cewar Gwamna Masari, rashin tsaro musamman ta'addancin 'yan daban daji da kuma annobar korona sun sanya matsin lamba kan duk albarkatun da jihar take tarawa.
Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF, za ta fara amfani da jiragen leken asiri da yaki marasa matuka domin yaki da 'yan bindigar jihohin Katsina da Katsina.
Gwamna Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya ce an kashe duka ‘Yan bindiga, akwai sauran aiki har gobe a Yankin Katsina saboda rashin gwamati da isassun jami’an tsaro.
Jihohi kadan ne za su iya tsayawa da kafafunsu a fadin Najeriya. Bincike ASCI ya nuna cewa Jihar Katsina ta iya nemo N8b amma ta samu N136b daga asusun FAAC.
Gwamnan Katsina Aminu Masari ya ce dole sai kowa ya taka rawar gani kan rashin tsaro. Ya ce watakila APC ta wargaje a 2023 saboda matsalar rashin tsaro a kasar.
Gobarar ta tashi a ofishin FIRS da ke kallon filin wasa na Muhammadu Dikko da misalain karfe 12:08 na ranar Litinin, kamar yadda jaridar 'The Nation' ta rawaito
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya danganta hauhawar miyagun ayyukan 'yan bindiga da gagarar 'yan ta'addan Boko Haram da ke addabar arewa da siyasa.
Hakimin Batsari ya ce akwai daruruwan mata da aka bari da marayu sakamakon hare-haren 'yan bindiga da suka kashe mazajensu a cikin ‘yan watannin bayan nan.
Sakataren Gwamnatin Katsina ya yi wa Mahdi Shehu raddi bayan bayyanar Mahadi da aka ji. Sakataren gwamnatin jihar ya maida martani a safiyar yau ranar Litinin.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari