Yahaya Bello
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello alhinin rashin mahaifiyarsa, Hajiya Hauwa Bello wanda ta rasu a ranar Lahadi, 17 ga wata
Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya zare jiki daga zargin sauke Oshiomhole. Gwamnan Kogin ya yi wuf ya karyata zargin yi wa Oshiomhole kutun-kutun.
Musa Wada wanda shi ne ‘Dan takarar PDP ya samu nasarar farko a zaben Jihar Kogi a Kotu inda aka tabbatar da sahihancin satifiket dinsa.
An fara samun sabani tsakanin Gwamna da Mataimakinsa daga hawa mulki. Yahaya Bello da Mataimakinsa Edward Onoja sun karyata jita-jitar samun wani sabani.
An rantsar da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a ranar Litinin, 27 ga watan Janairu domin sakeshugabancin jihar a karo na biyu a Lokoja, babbar birnin jihar.
Mun ji cewa wasa da sana’a ya sa Gwamnatin Najeriya ta kashe kwangilar Itobe – Okene saboda ‘Dan kwangilar bai nuna cewa zai iya yin wannan aiki ba.
Wani mugun hari da Makiyaya su ka kai da safiyar Ranar Juma’a a, 3 ga Watan Junairu, 2019, ya hallaka Limamin Masallaci da Shugaban Jam’iyya a harin Kogi.
Gwamnan jahar Kogi Alhaji Yahaya Bello ya yi rashin babbar yayarsa, Hajiya Rabi’at Bello wanda Allah Ya yi ma rasuwa a ranar Litinin, 23 ga watan Disamba, kamar yadda gwamnan da kansa ya bayyana.
A karon farko an samu coci a gidan wannan Gwamnan na Arewacin Najeriya bayan shekaru 28. Yahaya Bello ne ya bude wani katafaren coci a fadar Gwamnati a makon jiya.
Yahaya Bello
Samu kari