Yahaya Bello
Kwanaki Sarakuna su ka ce su na tare da Yahaya Bello. Amma dai yanzu kamar mubaya’ar da a ka yi wa Gwamnan na APC ta samu tangarda inda wasu su ka ce a za su goyi bayan Gwamnan da ya yi watanni 28 babu albashi ba.
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Gombe, Alhaji Abubakar Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Alhaji Abubakar Inuwa Kari a matsayin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Gombe. Kafin nada shi a sabon mukamin, Kari ya kasance darekta
Tsohon gwamnan jahar Kogi dake sake neman kujerar gwamnan a karo na biyu a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Idris Wada ya gargadi jam’iyyar APC da cewa duk rigimar da take ji dashi a wannan zaben gwamnan dake karatowa ta tara ta sa
Gwamna Bello ya mallaki takardun bayyana kudirin neman takara a babban ofishin jam'iyar APC na kasa dake garin Abuja yayin gabatowar zaben gwamnan jihar Kogi da za a gudanar a watan Fabrairun 2020.
Yahaya Bello ya gamu da matsalar farko wajen takara na tazarcen Gwamna daga APC. Yanzu haka shugabannin APC a Jihar Kogi sun shiga kotu kamar yadda aka yi a Zamfara inda su ka ce tun fari kakabawa mutane gwamnan aka yi.
A jiya mun ka ji cewa wani ‘Dan Majalisa ya fito takarar Gwamna a Kogi duk da Bello ya gana da Tinubu. James Faleke, ‘dan majalisa mai wakiltar mazabar Legas shi ne zai yi takara. Falake zai ba Yahaya Bello ciwon-kai a APC.
Yahaya Bello
Samu kari