Yahaya Bello
Daga karshe gwamna Yahaya Bello ya karbi gargadin NCDC yayin da a ranar Litinin, 1 ga Yuni, ya yanke hukuncin shimfida dokar kulle a karamar hukumar Kabba-Bunu.
A jiya Lahadi ne Dino Melaye ya tsallake rijiya da baya, an sake kokarin kashe ‘Dan siyasar. Dino Melaye ya na ganin ta kansa bayan an sake yunkurin hallaka sa.
Watanni uku cif bayan bullar cutar korona a Najeriya, ranar 27 ga watan Mayu ya zama ranar da aka samu masu cutar mafi yawa. Hukumar yaki da cututtuka masu.
Babban sakataren yada labaran Ministan Abuja, Muhammad Musa Bello ya ce za a koma bude kasuwannin da ke birnin tarayya watau Abuja sau uku a cikin kowane mako.
Dino Melaye ya ce ba zai saida motocinsa ba, addu’a ma ya ke yi ya samu kudin karo su, duk da ba ya Majalisar dattawa bayan ya sha kashi a zaben Kogi ta Yamma.
A game da annobar COVID-19, Gwamnati za ta binciki lamarin Kogi da Kuros-Ribas. An kuma shawo kan halin da ake ciki a Kano kuma ana binciken sha'anin alamajirai
Akwai wadanda ake zargin sun kamu da COVID-19, amma an ki bari ayi masu gwaji a Kogi. Kungiyar Likitoci ta zargi Gwamna Yahaya Bello da kin bari ayi gwaji.
Idris Wada ne ainihin ‘Dan takarar PDP. Alkalai da su ka hada da Ibrahim Muhammad Saulawa da Joseph E. Ekanem da kuma Yasir Nimpar su ka yanke wannan hukunci.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya nisanta kanshi daga fostocin yakin neman zabensa a matsayin shugaban kasa a 2023 da ke yawo. Wata fosta mai dauke da
Yahaya Bello
Samu kari