Goodluck Jonathan
Tsohon Ministan Neja-Delta a lokacin Shugaban kasa Goodluck Jonathan Orubebe yace idan ba su yi da gaske ba Jam’iyyar PDP za ta mutu. Shi kuwa tsohon Shugaban PDP Sanata Ahmad Makarfi yace za su ba APC kashi ne a 2019.
MURIC tayi kaca-kaca da Gwamnatin Buhari kan batun Almajiranci. Kungiyar tace ya kamata Gwamnatin nan ta kawo karshen Almajiranci in ana so Boko Haram ya zama tarihi a Najeriya. Ko shin Shugaba Buhari zai kawo karshen bara?
EFCC ta bankado wata mahakaciyar sata da aka yi a 2015 lokacin Jonathan. Hukumar ta rufe akawun din tsohuwar Shugabar NSITF na banki sannan kuma an karbe gidajen ta. Dama kun ji cewa an shiga da 'dan gidan Bala Muhammad Kotu.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yin amfani da farfaganda wajen tafiyar da mulkinta kamar yadda ta yi d farfaganda wajen lashe zabe a 2015.
A ranar Tatala 23 ga watan Janairu 2018 tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya rubutawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari budadiyar wasika akan kada ya kara tsayawa takara yaje gida ya huta ya cigaba da duba lafiyar jikin sa
Watanni shida kenan bayan an gayyace shi ya zo yayi bayani akan cinikin sayar da danyen man fetur na dala biliyan $1.1bn, wanda aka fi sani da 'Malabu deal' amma har yanzu tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan, Yaki a
Kabiru Gombe ya bayyana hakane zanatwar da yayi da BBC Hausa a lokcin da shi da shugaban kungiyar Izala suka kai mu su ziyara a ofishin su dake birnin Landan
Wani na hannun damar tsohon shugaba Jonathan yayi bayani akan ainihin dalilin da hukumar (EFCC) tayi masa tambayoyi.
Goodluck Jonathan
Samu kari