Goodluck Jonathan
Kungiyar 'yan Arewa sun dawo daga rakiyar mulkin Buhari sun ce gwara mulkin Jonathann akan na Buhari. Sun kuma koka kan yadda kasar ke ci gaba da dagukewa a yan
Mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Joonathan ne ya kori 'yan ta'addan Boko Haram daga kananan hukumomi goma sha hudu kafin zaben 2015, cewar Edwin Clark.
Reno Omokri, hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya musanta batun cewa kudaden da tsohon shugaban ya bari sun kare bayan kimanin makwanni uku a 2015,
Wani ministan Buhari ya bayyana yadda gwamnatin Jonathan ta wawure kudaden kasa kafin ta mika wa Buhari mulki a 2015. Ya ce hakan ne yasa aka samu matsala.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce akwai gwamnonin da ba su ji dadin gyaran da ya yi wa makarantun Almajiri ba. An samu bayanai akan yadda
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya sha waka mai ban dariya daga matarsa bayan da ya cika shekaru 64 a duniya. A cikin wani bidiyo, an ga lokacin da take
A baya-bayan nan dai wasu 'yan Nigeria da dama na kokawa kan yadda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke laftowa Nigeria basusuka daga kasashen ketare, duk da cewa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabi tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan yayin da ya taya shi murnar cika shekaru 64 a duniya. Ya bayyan waye Jo
A kwanan nan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa tana shirin tsayar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a
Goodluck Jonathan
Samu kari