Jihar Gombe
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta samu karuwa. Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Kudu ya sauya sheka zuwa cikita. Ya gana da Gwamna Inuwa Yahaya.
Sheikh Isa Ali Pantami zai gwabza da Jamilu Gwamna, Saidu Alkali, Usman Bello Kumo, Yunusa Yakubu, Umaru Kwairanga da sauransu a neman tikitin APC a jihar Gombe.
A labarin nan, za a ji Nafi'u Bala da ke ikirarin shi ne halastaccen shugaban ADC na ƙasa ya bayyana cewa rashin ganin jama'a a taron da ya shirya, akwai dalili.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya yi kira ga Leke Abejide da Nafiu Bala da su tsaya su tarwatsa jam'iyyar adawa ta ADC.
An yada wani bidiyo da aka yi ikirarin cewa tsohon Ministan sadarwa, Isa Ali Pantami, ne a cikinsa tare da 'yan dabar siyasa. An gudanar da bincike kan bidiyon.
Gwamnatin Najeriya ta kamma shirin sauya tunanin 'yan ta'adda 744. Sun fito daga jihohin Borno, Yobe, Kano da wasu kasashen waje kamar Kamaru da Chadi.
Cibiyar kididdiga ta kasa, NBS ta sanar da cewa farashin kayan abinci ya tashi da kashi 15.38 a watan Maris na 2026. Tashin farashin ya shafi Gombe, Zamfara, Taraba.
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwaman Gombe, Inuwa Yahaya ya ce rufin asirin mu na cikin zaben Bola Tinubu da sauran 'yan APC a zaben 2027 mai zuwa.
Jihar Gombe
Samu kari