Jihar Gombe
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi kira ga sarkin Gombe Abubakar Shehu Abubakar da ya saka baki a rikcin da wani dan jihar Gombe ya jawo a jam'iyyar ADC.
Rahoton yadda jam'iyyar APC ta karbe ikon majalisun dokokin wasu jihohin arewacin Najeriya tsakanin shekarun 2025 zuwa 2026, sakamakon sauya sheƙar ‘yan majalisa.
A karshe, jam'iyyar APC ta kwace cikakken iko a majalisar jihar Gombe bayan mamban PDP na karshe, Hon. Yakubu Daniel ya sauya sheka zuwa cikinta.
Ministan Sufuri, Sanata Sa’idu Alkali, ya yi murabus daga gwamnatin Shugaba Tinubu yau Talata domin tsayawa takarar gwamnan jihar Gombe a babban zaɓen 2027.
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar da cewa za a yi ruwan sama jihohi irinsu Kaduna, Yobe, Gombe, Adamawa, Taraba da sauransu a Arewa da wasu jihohi
Hukumar hasashen yanayi ta kasa, NiMet ta sanar da cewa za a yi ruwan sama a wasu jihohin Arewa da suka hada da Gombe, Taraba, Bauchi, Sokoto da sauransu.
'Yan ta'adda sun kai wa Sheikh Abubakar Puma hari a masaukin da yake tafsiri a Gombe. An gano wanda ya yi barazanar kisan a Facebook kafin harin.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan kungiyar Shia'a a wasu jihohin Arewa sun fito domin zanga-zangar nuna takaicin kisan Ayatollah Ali Khamenei a Iran.
Jihohin Arewacin Najeirya hudu sun ware makudan kudade domin ciyar da masu azumi a Ramadan, rage radadin talauci da raba kayan abinci ga talakawa.
Jihar Gombe
Samu kari