Jihar Gombe
Rundunar 'yan sandan jihar Gombe tare da hadin gwiwar 'yan kungiyar sa kai, sun yi nasarar ceto rayuwar matar dan majalisar wakilan nan mai wakiltar Gombe/Kwami/Funakaye, Yaya Bauchi Tongo da 'ya'yansa guda biyu, daga hannun...
Legit.ng ta ruwaito Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Litinin, 27 ga watan Mayu yayin da yake kaddamar da katafaren asibitin mai cin gadaje 250 wanda zai kula da Mata da kananan yara a jahar Gombe.
Zababben gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya, ya kafa kwamitin mutum talatin da za su jagoranci ragamar harkokin rantsuwa da kuma karbar akalar sabuwar gwamnatin sa a jihar.
Za ku ji abin da ya sa Sarakuna su ka nemi Goje da Ndume su janyewa Lawan. Masu sarauta a kasar Bade su na so a marawa Sanata Ahmad Lawan baya a zaben Majalisa. Wannan ya sa takarar Sanata Ahmad Lawan tayi karfi.
. Za ku ji abin da Buhari ya fada bayan rikici ya nemi kaure a Jihar Gombe.Shugaban kasa Buhari yayi magana ne daga Birnin Landan inda ya aikowa Mutanen Najeriya ta’aziyya daga Ingila inda ya tafi hutawa.
Yanzun nan wata tankar mai ta fashe a jihar Gombe, inda ta yi sanadiyyar rasa rayukan sama da mutane goma, sannan ta kone motoci masu yawan gaske...
‘Yan takara da-dama sun yi wa Inuwa Yahaya mubaya’a a Gombe inda jam’iyyu 45 su ka hakura sun bar wa Jam’iyyar APC. Jam’iyyun sun cin ma matsaya game da wanda za a zaba Gwamna a Gombe ne jiya.
Legit.ng ta ruwaito zuwa yanzu an sanar da sakamakon zabe na kananan hukumomi guda tara cikin kananan hukumomin jahar guda goma sha daya, inda a yanzu Buhari ke jan gora a kananan hukumomi guda bakwai, Atiku kuma yana da biyu.
A yau Juma'a shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kyakkyawar huduba ta kiran al'ummar Najeriya bisa ga turba da kuma tafarki na tabbatar da zaman lafiya kasancewar hakan na daya daga cikin ababe da za su tabbatar da ci gaban kasa.
Jihar Gombe
Samu kari