Jihar Gombe
A sakamakon halin rai fakwai mutuwa fakwai da yaron ya shiga ne, sai wasu mutane suka garzaya da shi Asibiti, inda likitoci suka tabbatar da babu abinda za yi ma wannan yaron in banda a guntule hannuwan nasa, shi ne saukin kadai d
Sashen musulman gidan yarin Gombe tare da gudunmuwar majalisar koli ta Musulunci shiyar jihar Gombe sun shirya gasar musabakan Al-Qur’ani domin murnan yan gidan kurkukui 150 da suka haddace Al-Qur'ani mai girma.
Zartarwar da Jami'an Jihar gombe sukayi bayan kujerar naki daga lallashi da lakcarori masu yajin aiki sukayi gameda lamarin kasafin kudaden kwalejin dake Gombe.
NAIJ.com ta tsinkayi Gwamnan ya kuma jaddada kudurin gwamnatin sa na wajen ganin tabbatar da jin dadin ma'aikatan jihar a kowanne fanni na rayuwa.
Sama da Gidaje 150 wata iska mai ƙarfin gaske ta lalata a garin Dadin Kowa dake ƙaramar hukumar Yamaltu Deba ta jihar Gombe. Jami’in yaɗa labarai na masauratar
Kamar yadda hukumar zaben jihar ta sanar babu kujera ko daya da wata jam’iyyar da ta yi rijistan dan takara a jihar ta samu. Ga jerin sunayen wadanda suka lashe
Jihar Gombe
Samu kari