Jihar Gombe
Waus fitattun mus ruwa da tsaki a jihat Gombe sun ayyana cikakken goyon bayansu ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC, Jamil Isyaku Gwamna a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa PDP reshen jihar Gombe ta yi zargin gwamna Muhammad Inuwa ya bayar da miliyoyin Naira da filaye ga mawaki.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Gombe sun samu nasarar cafke wasu mambobin kungiyar 'yan fashi da makami. Miyagun sun bada bayanai bayan shiga hannu.
Allah ya yi wa tsohon kwamishina a gwamnatin Inuwa Yahaya rasuwa. Marigayin ya asu ne bayan jinyar rashin lafiya. Gwamna Inuwa Yahaya ya mika sakon ta'aziiyarsa.
Iyalan wata matar aure da ake zargin an sace wa koda daya yayin tiyatar haihuwa a asibitin kwararru na jihar Gombe sun bukaci a bi masu kadunsu kan lamarin.
A labarin nan, za a ji martanin da Nafi'u Bala, shugaban tsagin jam'iyyar ADC ya yi bayan kotu ta yanke hukunci kan shari'ar shugabancin David Mark.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da hanyar Jos Akwanga da za ta bi ta jihohin Maiduguri Kaduna, Jos, Bauchi, Gombe da daga jihar Nasarawa.
Babbar kotun jihar Gombe ta dagw sauraron karar da aka kalubalanci sahihanci takarr gwamna ta Sheikh Isa Ali Pantami a PDP zuwa ranar 9 ga watan Yuli, 2026.
Bayan zaben fitar da gwani, wata Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta fara sauraron ƙarar da ke neman a soke tikitin takarar Sanatan APC na Gombe ta Kudu.
Jihar Gombe
Samu kari