Jihar Gombe
Gwamnatin jihar Gombe ta gabatar da kudirin kafa gundumomin ci gaba 13 don inganta mulki, magance matsalolin tsaro, da kusantar da hidima ga al’umma.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Gombe ta sanar da kama matasa da masu laifuffuka da dama har da cafke wani Dagaci bisa zargin aukawa wata yarinya ‘yar shekara 12.
Ana ta mayar da martani kan maganar tattaunawa da Bello Turji tsakanin malamai yayin daMurtala Bello Asada ya mayar da martani ga Sheikh Adam Muhammad Albaniy.
Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya goyi bayan tattaunawa da Bello Turji, yana yaba wa kokarin Malam Musa Assadus Sunnah wajen rage kashe-kashen jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana samun karuwar 'yan ta'adda da ke zubar da makamansu domin rungumar zaman lafiya.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana yadda marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dauko shi tare da ba shi mukami.
Masoyan Farfesa Isa Ali Pantami sun kare mai gidansu bayan Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya soki tsohon ministan kan rashin taimakon limamai.
A labarin nan, za a mai dakin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa kudin da take raba wa talakawan kasar nan bai fio=to daga baitul mali ba.
A shekarar da ta gabata, kuɗaɗen da masu zuba jari suka shigo da su jihohin Najeriya sun nuna sama da sau biyu amma duk da haka sun kaucewa zuws jihohi 32.
Jihar Gombe
Samu kari