IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Tsohon shugaban kasan mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida wanda ake kira da IBB, ya ce ya kamata shugaban kasan Najeriya na gaba ya kasance mai fahimta.
Tsohon shugaban mulkin soji, Ibrahim Badamasi Babangida, ya lissafa halaye guda bakwai da ya kamata shugaban Najeriya na gaba ya samu don ciyar da kasar gaba.
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida ya ce an fadada rundunar sojojin Najeriya da yawa, duk da cewa suna da abin da ake bukata domin yaki da ta'addanci.
Tsohon shugaban kasan mulki soja, Ibrahim Babangida ya kara yin magana kan soke zaben 12 ga watan Yunin 1993 inda yace babu shakka mummunan juyin mulki za a yi.
A baya-bayan nan tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya gargadi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) kan sabawa umarnin kotu.
Tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya shawarci 'yan Najeriya da su zabi mutumin da ke da abin da zai canza kasar nan a 2023.
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida, ya ce yayi yaki da rashawa fiye da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari yake yi.
Mohammed Babangida, dan tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida, ya tsallake rijiya da baya lokacin da ayarinsa suka yi karo da tirela, an mutu.
Ƙungiyar kiristici CAN, tace shawarar da IBB ya baiwa gwamnatin tarayya tana da matuƙar kyau, amma wannan ba shine karon farko da aka baiwa gwamnatin irinta ba.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari