IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Femi Adesina ya bada labarin abubuwan da tsofaffin Shugabanni su ka fadawa shugaba Buhari kwanaki a taro: Jonathan, Babangida, da Obasajo sun halarci taron.
A rana irin ta yau Yakubu Gowon ya ke bikin kara shekara a Duniya. Mun kawo tarihin Janar Yakubu Gowon yayin da ya cika shekara 85 da haihuwa a yau Litinin.
Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Uzor Kalu, ya ce tsohon shugaban yankin yamma, Obafemi Awolowo, ya sanar da shi cewa ya ki aiki tare da shugaban kasan soja.
A jiya Litinin ne Atiku Abubakar ya kai wa tsohon Shugaban kasa IBB ziyara har gida. An sa labule tsakanin Alhaji Atiku da Janar Ibrahim Badamasi Babangida.
Mambobin kwamitin dinke baraka na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun gana da tsohon Shugaban kasa Ibrahim Babangida a gidansa da ke Minna, jihar Neja.
Duk mai sha'awa zai iya tsayawa takarar kujerar shugaban kasa, ba a mika takara zuwa wani bangare na kasa ba, sannan babu tsarin a kundin tsarin mulkin jam'iyya
Mun kawo maku tsofaffin hotunan Ibrahim Babangida a lokacin ya na mulkin Najeriya har da wani hoto da aka dauka a lokacin da Babangida ya ke bikin shekara 50.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sakon taya murna ga tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida yayinda zai cikan shekaru 79 a gobe.
Kungiyar SCSC ta ce dole a hallaka su Zamani Lekwot domin a zauna lafiya a Kaduna. Ta ce sai an dauki wannan mataki idan ana son kawo zaman lafiya a Kaduna.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari