Labaran kasashen waje
Ngozi Okonjo-Iweala a yau za ta zama mace ta farko kuma 'yar Afrika ta farko da za ta rike kujerar DG kungiyar ciniki ta duniya (WTO). Yau dai za a nada ta.
Rahotanni daga kasar Saudiyya sun bayyana cewa, gwamnatin kasar ta garkame wasu masallatai da aka samu wasu mutane dauke da Korona a ciki. An kuma bude wasu.
Labari da duminsa, ranar Litinin mai zuwa, 15 ga watan Fabrairu za a nada sabon Darakta-Janar na kungiyar WTO. An bayyana gudanar da taron a da misalin kar 3:00
Ba a Najeriya kadai aka taba haramta kudaden intanet ba. Baya ga Najeriya, akwai kasashe bakwai da su ma suka dauki matakin haramta kudaden intanet a duniya.
Tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake dawowa kan kafofin sada zumunta na zamani. Dawowan nasa ya biyo bayan rufewa da aka yi a watan Janairu 2021.
Wata mata a wata kasar waje ta auri kanta da kanta. Matar ta shirya gagarumin biki don gabatar da baikon aurenta, bayan ta rabu da saurayinta wata hudu ga aure.
Wani abin al'ajabi ya faru da wata matashiya da ta haifi tagwaye. Ta haifi tagwayen 'ya'yanta masu maban-bancin launin fata da gashi, zubin halittar yaran daban
Kasar Isra'ila za ta turawa abokiyar tsamarta Falasdinu alluarar rigakafin Korona. Kasar Isra'ila ta sanar da hakane a yau Lahadi 31 ga watan Janairu, 2021.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta fidda sabuwar dokar hana daukar 'yan Najeriya daga wasu kasashe zuwa Dubai. Sai dai su taho kai tsaye daga Najeriya zuwa Dubai.
Labaran kasashen waje
Samu kari