Labaran kasashen waje
'Yan tawaye sun bayyana shigowa babban birnin Addis Ababa, lamarin da ya kai ga 'yan kasa tserewa zuwa wasu wurare a kasar Habasha daga baban birnin na Addis
Rahoton dake shigowa yanzun daka ƙasar Birtaniya ya tabbatar da cewa wani ɗan majalisar dokoki ya rigamu gidan gaskiya biyo bayan farmakin da aka kai masa.
Tsoho mai shekaru 72 ya burge matarsa yayin da ya gina mata gida mai jujjuyawa domin kawai ya faranta mata. Soyayya ruwan zuma, tsoho ya ba soyayya ruwan sha.
Kasar Saudiyya ta saye kungiyar kwallon kafa mai gasar Firimiya ta Newcastle. Newcastle za ta zama kungiyar za ta fi Man City kudi a jerin kungiyoyin kwallo.
Mai kamfanin Facebook ya magantu tun bayan da kamfaninsa ya tsaya a aiki har aka samu ya dawo bayan sa'o'i bakwai. Ya ce asarar da ya tafka ba ta dame shi ko ka
Kotu ta garkame wani mutum shekaru 10 a gidan yari bisa laifin da abokinsa ya aikata. Ya bayyana yadda abokin nasa ya zo da kudade har dakinsa domin ya ajiye.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta samar da hanyoyin karbo kudade daga kasar waje, amma ba za ta fadi ta yaya ba saboda wasu dalilai da ba ta fadi
Gwamnatin Najeriya ta ce ya yi mamakin yadda kungiyar Yarabawa ke hada kai da IPOB wajen cimma wasu abubuwan su. Gwamnati ta ce IPOB kungiyar ta'addanci ce.
Wani kamfani ya ware wasu fina-finai 13 da mutum zai kalla a biya shi makudan kudade. Kamfanin ya bayyana manufarsa ta yin wannan, ya kuma bayyana yadda za a yi
Labaran kasashen waje
Samu kari