Labaran kasashen waje
Sojojin Amurka sun kai hari kan wani da take zargi dan kungiyar ISIS-K ne a wani yankin kasar Afghanistan. An hallaka mutane uku inji rahotanni daga majiyoyi.
Sabuwar gwamnatin Taliban ta bayyana sabon kudurin haramta kida a kasar, kana mata ba za su ke fita sakaka haka kawai ba. An ce mata da na damar zuwa makaranta.
Wata kungiya ta bayyana domin kalubalantar kungiyar Taliban a kasar Afghanistan, inda ta yi alwashin goga fuskokin shugabannin Taliban a turbayar kasa nan kusa.
Wani zance sai a wata duniyar, an samu wani a gari a kasar Italiya in da mutum zai iya sayen gida dungurugum a kasa da N500, kuma ba wai don gidan bai da kyau b
Kasar Amurka ta ce ba ta samun matsala wajen kwashe 'yan kasar ta daga kasar Afghanistan bayan da Taliban ta karbe mulki a karshen makon jiya. Taliban na ba
Daga jin labarin shigowar Taliban, shugaban kasar Afghanistan Ashraf Ghani ya tattara kudade da dama na kasar ya tsere dasu zuwa wata kasa. An ga kudi har a kas
A kasar Afghanistan, Amurkawa sun gana da shugabannin Taliban don tattauna yadda za su kwashe 'yan uwansu Amurkawa daga kasar kafin su gama janyewa a kasar.
Kungiyar Taliban ta ce ta yafe wa dukkan wadanda suka yake ta a shekarun da suka gabata.Ta ce ba yaki ne a gabanta ba, kuma ba za ta yaki kowa a halin yanzu ba.
Taliban ta fito ta yi bayanin cewa, a yanzu kam za ta dama da mata a harkokin mulkinta. Don haka, tana gayyatan mata da su zo a dama dasu kamar yadda muslunci
Labaran kasashen waje
Samu kari