Labaran kasashen waje
Dan majalisar dokokin kasar Amurka, Riley Moore ya zargi wadanda ya kira da Fulani masu dauke da makamai da yiwa kiritoci kisan kare dangi a Najeriya.
Rahotanni daga kafar yada labaram Iran sun nuna cewa akalla sojojin Iran takwasne suka mutu a hare-haren da Amurka ta kai bayan karya yarjejeniya.
Iran ta zargi Amurka da karya yarjejeniyar tsagaita wuta bayan hare-haren da aka kai a mashigar Hormuz da kuma dawo da takunkumin fitar da man fetur na Iran.
Elon Musk ya yi asarar sama da dala biliyan 51 bayan faduwar hannayen jarin SpaceX da Tesla, amma har yanzu shi ne wanda yafi kowa kudi a duniya.
An samu rahoton abubuwan fashewa a kusa da otel din da shugaban Faransa, Emmanuel Macron ya ke zaune da ya je ziyara kasar Syria. An fadi halin da ya ke ciki.
An take wasan Spain da Portugal a gasar kofin duniya, inda ake so a fitar da kasar da za ta je zagen kusa da na kusa da na karshe. Legit Hausa za ta bibiyi wasan.
Amurka da Iran sun amince da dakatar da hare-hare bayan rikici kan Mashigar Hormuz, yayin da ake shirin ci gaba da tattaunawar kawo karshen yakin.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Labaran kasashen waje
Samu kari