Labaran kasashen waje
Wani dan Najeriya da ke zaune a ksar Italiya ya hallaka matarsa har lahira biyo bayan wani sabani da ya shiga tsakaninsu. Dan uwan matar yace an kama shi a can.
Wani dan Najeriya mazaunin Amurka ya kirkiri wata kafar yanar gizo don sada 'yan Najeriya da ayyukan yi a kasashe daban daban. Kafar kuma kyauta ne shigarta.
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta dira a birnin Wuhan dake Sin domin gudanar da bincike kan asalin Korona. Jami'ai 10 ne suka je kasar don binciken na Korona.
Hukumar UNICEF ta bayyana cewa ba makarantu ne ya kamata a ke hana budewa duk sadda annobar Korona ta barke. Sun bayyana danasaninda za ai na rufe makarantu.
Wata kotu a Turkiyya ta yanke wa wani malamin addini mai masha'a da mata hukuncin shekaru 1,000 a gidan kaso. An yanke masa hukuncin bayan kama shi tsundum.
Wata sabuwar annobar korona ta sake bayyana a wasu jihohi takwas a kasar Amurka. Kwayar cutar mai suna Corona Virus B117 ta fi koronar baya harbuwa da wuri.
Kotun Bagadaza ta ba da sammacin kame shugaba Donal Trump na Amurka. Kotun tana zargin Donal da bada umarnin hari da jirgi mara matuki kan sojojin na Iraqi.
Atiku Abubakar ya yaba da kokarin Hukumar da ta tabbatar da cin zaben Joe Biden a matsayin shugaban kasar Amurka, biyo bayan zaben da ya gabata watan Nuwamba.
Shugaban kasar Amurka ya siffanta zaben Amurka da mafi muni fiye da yadda na kasashen duniya ta uku su ka kasance. Har yanzu dai bai da yadda ya sha kaye ba.
Labaran kasashen waje
Samu kari