Fittaciyar Jarumar Kannywood
Wani sabon rudani ya yi wa masana'antar Kannywood mai kula da shirin fina-finan Hausa dabaibayi, inda aka samu jarumi kuma mai shirya fina-finai, Isa I. Isa da kuma jaruma Sadiya Haruna da tona wa junansu asiri.
A kwanakin baya ana ta yada jita-jita akan cewa auren jaruma Sadiya Adam ya mutu, inda ita kuma a lokacin ta fito ta karyata wannan magana, inda har take bayyana cewa a yayin da take maganar ma ta dawo daga asibiti ne wajen awo...
Kamar yadda muka ruwaito muku a rahoton dawowar jaruma Farida Jalal harkar fim, cewa yanzu kamar yayi ne ake na dawowar tsofaffin matan da suka taka rawa a masana'antar Kannywood, hakan yasa muka bincika muka zakulo muku wasu...
Wani bidiyo da yake ta yawo a kafafen sadarwa ya bayyana yadda tsohuwar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Mansura Isah, kuma mata a wajen fitaccen jarumin nan kuma mawaki Sani Danja...
Ga mutanen da suka dade suna bibiyar fina-finan Hausa na Kannywood tun tsawon lokaci da ya shude, jaruma Farida Jalal ba bakuwa bace a gurin su sai dai ga sababbin zasu iya ganin ta a matsayin bakuwar fuska duba da irin tsawon...
A yau jarumi Adam A Zango ya tuna baya inda ya wallafa hotunan jarumai mata guda tara wadanda dukkansu ya bayar da muhimmiyar gudummawa wajen shahara da karbuwar su a duniya wasu daga cikin su sunyi aure wasu kuma suna nan ana...
Kamar dai yadda kowa ya sani mutane sun yi kaurin suna wajen yiwa jarumai sharri akan abinda basu ji ba kuma basu gani ba, musamman ma yanzu da aka waye da amfani da kafafen sadarwa na zamani irin su Facebook, Twitter, Instagram..
A makon jiya ne dai wa'adin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta diba domin tantance masu sana'ar shirya fina-finai a jihar ya cika, lamarin da ya kawo karshen shirin tantance masu sha'awar yin sana'arsu da lasisi daga...
Rukunin masu sana'ar da hukumar ta sanar za a tantance sun hada da jarumai, mawaka, marubuta, darektoci, furodusoshi, masu daukan hoto da tace wa da sauransu. An shafe tsawon sati hudu ana gudanar da tantancewar kuma abinda ya fi
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari