Gobara
Wata gobara a jihar Kaduna ta kone wasu motoci kurmus da kumalalata wasu shaguna a jihar Kaduna. An kuma ruwaito cewa jami'an kwana-kwana uku sun ji ranuka.
Gwamna Aminu Masari na Katsina ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu gwamnatin jihar ta tara miliyan 170 daga hannun 'yan Najeriya a matsayin gudunmawa ga 'yan kasuwa.
Wani sanata ya tallafawa 'yan kasuwan da gobara ta shafa a babbar kasuwar jihar Katsina. Bayan ziyartar kasuwar, sanatan ya bada gudunmawarsa ta har ta N20m.
Wata mummunar gobara data ɗau tsayin dare tana ci ta laƙume dukiyoyi da dama a kasuwar dake Gashua, jihar Yobe. Shaidu sunce gobarar ta fara tun daren Asabar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya roƙi gwamnatin tarayya data zo a zauna tattaunawar sulhu da yan ta'adda don hakan zai iya kawo karshen matsalar tsaro.
An kame malamin Islamiyya tare da wasu mutane 33 da ake zargi da tafka sata a kasuwar Katsina da ta yi gobara a ranar Litinin da ta gabata. Matarsa ne ta mika s
Wata gobara ta yi kaca-kaca da babbar kasuwar jihar Katsina da safiyar yau Litinin. An ruwaio asarar miliyoyin dukiyoyi, sai dai abin farin ciki babu asarar rai
Wata gobara da ba san musabbabinta ba ta cinye wasu gidaje masu yawa jihar Borno. Gobarar ta cinye gidajen wasu kauyuku kusan hudu a wani yankin jihar ta Borno.
Wata gobara a sansanin sojin Najeriya dake jihar Kano ta yi kaca-kaca da ofisoshin soji 11. Hukumar kashe gobara ta shaida cewa, ta samu nasarar kashe wutar.
Gobara
Samu kari