Yaki da ta'addanci a Najeriya
Matasan karamar hukumar Shagari da ke jihar Sakkwato sun bukaci gwamnati ta dauki matakan dawo da zaman lafiya ko kuma su dauki matakin kare kansu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa fada tsakanin kungiyoyin yan bindiga ya zama silar kashe jagorori biyu, Kachalla Mai Hidima da Kachalla Bingil a Zamfara.
A labarin, za a jiyadda Sanata Ali Ndume ya jihar Borno ya yi kakkausar suka ga masu yada labaran cewa Boko Haram ta kashe kiristoci ne kawai a Arewa masi Gabas.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram. An kashe 'yan ta'addan ne bayan an yi musu ruwan wuta a jihar Borno.
Mamba mai wakiltar Kiru da Bebeji a Majalisar Wakilai ta kasa, Hon. Abdulmumini Jibrin Kofa ya musanta zargin cewa Tinubu ke iara rura wutar matsalar tsaro.
'Yan bindiga sun kai wani hari a kauyka da dama a jihar Filato inda sama da mutane 300 suka rasa gidajen su a harin. Akalla gidaje 30 aka rusa yayin harin.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce dole ne a duba batun samar da 'yan sandan jihohi saboda magance ta'addanci.
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihohin Borno da Yobe. Sun kwato makamai da wasu kayyakin da suke shirin hada bama bamai da su.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane a jihar Kano. An kama su bayan wanda suka sace ya gane daya daga cikin masu garkuwa da mutanen.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari