Yaki da ta'addanci a Najeriya
Dakarun yan sanda sun mamaye dazuka bayan samun labarin yan bindiga sun sace Fasto Akesinro, ma'aikaci a asibitin FMC na gwamnatin tarayya da ke Ondo.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna yankin Kurfi a jihar Katsina sun yi ganaawar fahimtar juna da shugabannin miyagun 'yan ta'adda da su ka addabe su.
Tsohon janar din soja, Ishola Williams, ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta kawo karshen matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata 6.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matafiya sun tsallake rijiya da baya a lokacin da su ka yi arangama da mayakan Boko Haram a jihar Borno, amma sun ji raunuka.
Dakarun sojin Najeriya sun kashe 'yan bindiga 50 bayan gwabza fada da 'yan ta'adda 300 a jihar Neja. 'Yan ta'adda sun kwashi gawar mutanesu a cikin buhu.
A labarin nan, za a ji cewa wani ɗan bijilanti ya bugi ƙirji, ya ce zai iya kamo Bello Turji da ake tsammanin ya gagari rundunonin tsaron kasar nan.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun shiga wasu kauyuka a jihar Zamfara sun sace mutum 100 a wani hari da suka kai. Mutanen sun ce sun zamo bayi a kasarsu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani dan daba da ke Muhammad Isma'il da ake kira da Linga da ke zama barazana ga jama'a a jihar Kano da abokinsa.
Yayin da Najeriya ke fama da matsalolin rashin tsaro a kasar, rahoton bincike ya bayyana cewa a shekara guda, ‘yan Najeriya sun biya fiye da N2bn na kudin fansa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari