Femi Gbajabiamila
Jam’iyyar adawa ta roki Majalisa ta hana Shugaba Buhari sake cin makukun bashi domin kuwa daga 2015 zuwa yanzu bashin Najeriya ya tashi daga $10b zuwa $84b a lokacin Buhari.
Za a rika gabatar da takardun biyan haraji a banki kafin a bude asusu ko ayi wata hulda da banki na kudi bayan shugaba Buhari ya kai wa ‘Yan Majalisa kudirin tattalin arziki.
Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.
Ahmad Lawan ya bayyana sirrin hadin-kan ‘Yan Majalisar PDP da APC a karkashinsa. Lawan ya ce Sanatocin APC, PDP da YPP sun hada-kai a kan yi wa kasa hidima.
Kaakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya dauki nauyin kulawa da wata jaririya mai suna Halima Abubakar da aka haifa da wata matsalar rashin lafiya a jahar Katsina, inda ya biya mata kudin asibiti a babban birnin tarayya A
Babban lauyan Najeriya, kuma ministan shari’a, Abubakar Malami yayi wata ganawar sirri da shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan da kuma kaakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila tare da wasu shuwagabannin majalisun biy
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa wasu kwamiti na gudanar da muhawarar kare kasafin kudi ne cikin sirri ne saboda hali na tsaro.
‘Dan Majalisar Arewa ya samu karin matsayi a Majalisar Afrika. A jiya ne dai aka nada Hon. Fulata Shugaban ‘Yan Majalisar Afrika ta Yamma a matsayin Shugaban IPU na kasashen da ke makwabtaka da Najeriya.
A halin yanzu, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tare da kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Femi Gbajabiamila, su na kasa mai tsarki domin sauke farali na aikin Hajji a bana.
Femi Gbajabiamila
Samu kari