Gwamnatin tarayyar Najeriya
Jakadan Najeriya a kasar Amurka, Ambasada Kayode Are ya bayyana fatan cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Donald Trump za su gana kafin karewar wa'adinsa.
Hukumar INEC ta bayyana cewa har yanzu gwamnatin tarayya ba ta fitar da kudin da aka ware domin shirye babban zaben 2027 ba, amma an fara shirye-shirye.
Snata Muhammad Ali Ndume ya ce daya daga cikin manyan matsalolin da Tinubu ke fuskanta ita ce wadanda ke tare da shi ba su iya fada masa gaskiya.
Ministan yada labarai Mohammed Idris ya ce Shugaba Tinubu na shirin inganta walwalar ma’aikatan bangaren yada labarai domin kara bunkasa ayyukan gwamnati.
Jami'an Kwastam da ke aiki a tashar ruwa ta TinCan a jihar Legas sun tara wa gwamnatin Najeriya kudaden shiga da suka kai Naira biliyan 111.2 a watan Mayu, 2026.
Gwamnatin tarayya ta sanar da batun gano wasu ma'adanai masu daraja a duniya a jihar Kaduna, ta ce hakan ya biyo bayan matakan da ta dauka a baya.
Kungiyar ma'aikata ta JNPSNC ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta yi wa ma'aikata karin albashi da kashi 40 saboda N70,000 ba ta wadatar da su.
Fadar shugaban kasa ta sanar da nadin tsohon shugaban jami'ar tarayyada ke Legas (UNILAG), Farfesa Oluwatoyin Ogundipe a matsayin sabon shugaban NUC.
Gwamnatin tarayya ta fitar da gargadi game da fargabar ambaliyar ruwa a damuwar 2026. An bayyana jihohi 26 da Abuja a matsayin wuraren da za a yi ambaliya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari