Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci kasashe makotan Nijeriya da su hada hannu a yaki 'yan ta'adda a yankin Afrika ta yamma. Ya kuma yi Allah wadai da hare-haren.
Gwamnatin jahar ta bayyana cewa za ta dawo biyan mafi karancin albashi wa ma'aikatar jahar nan ba da jmawa ba. Gwamnatin ta biya na wata 1 kafin daga bisani.
Hukumar 'yan sanda ta samu nasarar cafke wasu mutane 18 a Zamfara da ake zargi da tada tarzoma tare da lalata wassu dukiya ciki har da fadar Sarkin Shinkafi
Kungiyar ta NAAT na kokarin shiga yajin aiki a sakamakon rashin samun yadda suke so daga ASUU dangane da kudin da aka sake musu biyo bayan dogon yajin aiki.
A safiyar Asabar ne Boko Haram suka sace wani ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu. Sun sace shi tare da mutane biya a motar.
Majalisar wakilan Najeriya ta fara karbar motocin alfarma kirar Toyota Camry 2020 wanda ta yi odarsu domin amfanin yan majalisun, kuma tuni ta fara rabar da su
‘Yan Majalisar Najeriya su na neman hukunta wasu Ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya a dalilin kin amsa gayyatar da aka yi masu domin gudanar da bincike.
Mun fahimci cewa duk da karin VAT, gwamnatin Najeriya za ta kara daukar tsauraran matakan samun kudi. Gwamnati ta na tunanin kara haraji a lemun zaki da hanyoyi da kafafin sadarwa.
Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai shugaban kamfanin Hilton na duniya gaba daya, Christopher Nasette, shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote, shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da shugaban Oando, Wale Tinubu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari