Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wani dan kasuwa a wata jiha a arewacin Najeriya ya maka surukinsa a kotu a kan kudi N69,000. Surukin nasa kuwa ya musanta bin sa kudin da ake kararsa akai.
Wata jarumar fina-finan Najeriya wato Nollywood ta bayyana ra'ayinta kan zaman gida da mata ke yi. Tace, ya kamata a yabawa mata saboda kasancewa matan gida.
Kasar Amurka ta tallafawa Najeriya da wani ginin katafaren asibiti da darajarsa ta kai $1.3m. Tuni aka bude asibitin a babban birnin tarayya Abuja ranar juma'a.
Bayan kona gidansa da safiyar yau, Dan gwagwarmayar yarbawa Sunday Igboho ya bayyana cewa, asarar da aka masa sakamakon kona gidansa ya haura Naira miliyan 50.
Gwamnatin tarayya ta gargadi sansanin NYSC da ba sa kiyaye ka'idoji da dokokin Korona cewa za a rufe su zuwa wani lokaci idan ba su kula ba saboda yawan Korona.
Makarantar tsaro ta sojojin Najeriya ta sanar da ranar da za a fara sayar da form din shiga. Makarantar ta kuma bayyana kudin form da yadda za a saye form din.
Sakataren kwamitin shugaban kasa kan Covid-19 ya bayyana cewa Najeriya na daf da samar da rigakafin Korona 100,000. Rigakafin zai iso farkon watan Fabrairu.
Ma'aikatar lafiya a jihar Kano ta bayyana cewa, daga barkewar Korona zuwa yanzu likitoci 53 ne suka kamu da cutar Korona likitoci 3 kuma sun mutu sanadin cutar.
Shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya ya bayyana irin yabon da 'yan sandan Najeriya ke samu a duniya. Ya bayyana sun fi na kasashe da dama kwarewa a aiki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari